Posts

HAKURI

Kayi hakuri ka kuma Yawaita yin Addu'a ka Mayar Da Lamuranka Ga Ubangiji Zai Cika Maka Burinka Insha Allah