Mutanen Guda Uku Ba Zasu Shiga ALJANNAH Ba Saboda Nauyin Laifin Da Suka Aikata

Manzon Allaah(ﷺ) Yace "MUTANE UKU BA ZASU SHIGA ALJANNA BA;
MAZINACI TSOHO,
DA MAKARYACIN SHUGABA,
DA KUMA TALAKA MAI GIRMAN KAI."

     [Silsilatus Saheeha;3461]

Comments

Popular posts from this blog