Posts

Showing posts from 2018

Mutanen Guda Uku Ba Zasu Shiga ALJANNAH Ba Saboda Nauyin Laifin Da Suka Aikata

Image
Manzon Allaah(ﷺ) Yace "MUTANE UKU BA ZASU SHIGA ALJANNA BA; MAZINACI TSOHO , DA MAKARYACIN SHUGABA , DA KUMA TALAKA MAI GIRMAN KAI."      [Silsilatus Saheeha;3461]

HAKURI

Kayi hakuri ka kuma Yawaita yin Addu'a ka Mayar Da Lamuranka Ga Ubangiji Zai Cika Maka Burinka Insha Allah